Shirye-shirye TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Rikicin Jihar Filato,Kashi Na Biyu, Satumba 14, 2021 23:25 Satumba 13, 2021 Grace Alheri Abdu Aliyu Mustapha Sokoto WASHINGTON, DC — A wannan makon, bakin da shirin ya gayyata a zauren, Bitrus Kaze, tsohon dan Majalisar Dokokin Jihar Plato, da Ibrahim Baba Hassan dan majalisar dokokin jihar mai ci yanzu, sun bayyana sassalar rikicin da ake fama da shi a jihar. Saurari muhawarar da Zainab Babaji ta jagoranta: Your browser doesn’t support HTML5 Tsaka Mai Wuya: Rikicin Jihar Plato: PT2-12:00"