Shirye-shirye TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Rikicin Jihar Filato,Kashi Na Uku, Satumba 21, 2021 04:28 Satumba 21, 2021 Hafiz Baballe Aliyu Mustapha Sokoto WASHINGTON D.C. — A wannan makon, bakin da shirin ya gayyata a zauren, Bitrus Kaze, tsohon dan Majalisar Dokokin Jihar Filato, da Ibrahim Baba Hassan dan Majalisar Dokokin jihar mai ci yanzu, sun tattauna a kan batun zaman dan kasa da ba dan kasa ba a jihar. Saurari muhawarar da Zainab Babaji ta jagoranta: Your browser doesn’t support HTML5 TSAKA MAI WUYA: Rikicin Jihar Filato PT3 - 12'16