A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon za mu duba batun ko za'a biya diyya ga mutane da aka rusa masu dukiyoyi da gidajensu da shagunansu a Kano, ko kuma menene makormarsu?
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Shin Wanene Gwamnan Jihar Kano, Kwankwaso Ko Abba Gida Gida, Kashi Na hudu, Yuli 24, 2023