Hadakar jam'iyun adawar kasar jamahuriyar Niger da aka haramtawa yin zanga-zanga da gangami da jerin gwano.
Gwamnatin kasar jamahuriyar Nijer ta haramta yin zanga-zanga, ko gangami da jerin gwano
WASHINGTON, DC —
Ma'aikatar ministan cikin gidan kasar jamahuriyar Nijer ta aikawa gwamnonin yankunan kasar takwas wata sanarwar da ke kunshe da umarnin haramtawa jam'iyun adawar kasar yin zanga-zanga ko jerin gwano kamar yadda za ku ji cikakken bayani a cikin rahoton da wakilin Sashen Hausa Abdoulaye Mamane Amadou ya aiko daga Niamey babban birnin kasar jamahuriyar Nijer:
Your browser doesn’t support HTML5
Gwamnatin kasar Nijer ta haramta zanga-zanga - 3:00