A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun yi batun kalubalen rashin ruwa a Dutse fadar gwamnatin jihar Jigawa a Arewa maso yammacin Najeriya da bibiyar matakan gwamnati na samar da mafita.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Kalubalen Rashin Ruwa A Fadar Jigawa Da Matakan Gwamnati, Disamba 02, 2024