A cikin shirin na wannan makon magidanta, manoma da sauran talakawa a Jihar Jigawa ta arewa maso yammacin Najeriya na ci gaba da bayyana damuwa kan irin asarar da ambaliyar ruwa ke janyo musu a bana.
JIGAWA, NIGERIA - A don haka ne suka mika kokon bara na neman agaji da tallafi daga hukumomi da kungiyoyin agaji na ciki da wajen Najeriya.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Nazari Akan Asarar Da Ambaliayr Ruwa Ta Yi A Jihar Jigawa, Satumba, 20, 2022.mp3