Shirye-shirye ‘YAN KASA DA HUKUMA: Zaben Kasar Ghana- Oktoba 21, 2024 17:16 Oktoba 21, 2024 Mahmud Ibrahim Kwari Mahmud Kwari Dubi ra’ayoyi Washington, DC — Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan mako zai haska fitila akan zaben kasar Ghana, inda ake kulla alkawura da cimma kudirori tsakanin ‘yan kasa da masu neman kama madafun iko. Saurari cikakken shirin. Your browser doesn’t support HTML5 Zaben Kasar Ghana