A shirin Zamantakewa na wannan makon mun duba yadda iyaye zasu bada kyakkyawar tarbiyya wa 'ya'yansu, domin girmama al’umma da daukaka zaman lafiya a tsakanin juna.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAMANTAKEWA: Bada Kyakkyawar Tarbiya Ga Yara Da Girmama Al’umma, Nuwamba 13, 2024.mp3