A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne kan illar shaye-shayen miyagun kwayoyi kan lalata tarbiyya da kuma yadda yake haddasa komo baya ga al'umma a fannoni daban-daban.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAMANTAKEWA: Illar Shaye-shayen Miyagun Kwayoyi Kan Tarbiyya Da Koma Bayan Al'umma, Agusta 14, 2024