Shirin da a ka dauka a Bauchi, inda matasa su ka zanta kan kauce wa bangar siyasa ko amfani da su da 'yan siyasa masu son kai ko son cimma muradun kashin kai ke yi.
Saurari shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAUREN MATASA EP 94 12 26 2022.mp3