Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Dama jihar na fuskantar kalubalen tsaro daga musamman masu satar mutane da a ka fi fama da su a sassan karamar hukumar Isah da Sabon Birni.
Abuja, Najeriya —
Shirin na ci gaba ne da tattaunawa a zauren matasan da ya zauna a Sokoto kan lamuran kalubalen tsaro da kuma kasancewar yanzu Najeriya ta shiga kakar kamfen din babban zaben 2023.
Matasan sun ba da shawarin hanyoyin da za a bi wajen dawo da salama a jihar ta hanyar saita kwakwalwar matasa zuwa dabi’u nagari.
Your browser doesn’t support HTML5
ZAUREN MATASA: Matasa Sun Ba Da Shawara Kan Hanyoyin Da Za’a Bi Wajen Dawo Da Zaman Lafiya A Jihar Sokoto, Kashi Na Uku, Nuwamba 21, 2022