An yi jana’izarsu a ranar Asabar 22 ga watan Mayu, a makabartar dakarun kasar da ke Abuja, babban birnin Najeriya.
Har ila yau jam'iyyar ta bukaci da a gudanar da bincike, kan hadurran jiragen sojin Najeriya biyu da suka auku a baya-bayan nan.
Masu sharhi a fannin kwallon kafa da masoya wasan, sun yi ta tsokaci kan abin da ya sa Suarez kuka.
An ga da yawa daga cikin iyalan mamatan mata da maza suna kuka yayin da suka kusanci motocin da aka dakko gawarwakin.
Jana’izar har ila yau ta hada har da wasu sojoji biyar daga cikin wadanda suka rasa rayukansu a hatsarin jirgin.
Bayanai sun yi nuni da cewa kamata ya yi jirgin ya sauka a filin jirage na rundunar sojin saman kasar da ke Kaduna.
“Ko da an kashe Shekau, har yanzu ayyukan ta’addanci za su ci gaba da yin barazana ga zaman lafiya a yankin,” kakakin ya fadawa VOA, yana mai nuni da cewa, “ba Boko Haram ba ce kadai take gudanar da ayyukanta a yankin.
A watan Janairu, Buhari ya nada Janar Attahiru, wanda ya gaji Janar Tukur Buratai tare da sauran hafsoshin sojojin kasar.
Bayanai sun yi nuni da cewa mutum 8 ne a cikin jirgin, yayin da wasu ke cewa mutum 12 ne.
“Jita-jita ce. Muna kan bincike. Ba za mu iya cewa komai ba sai mun tabbatar da aukuwar hakan,” In ji Yerima.
Kamfanin dillancin labarai na AP, ya ruwaito cewa, Messi bai fita atisaye a ranar Juma’a ba.
‘Yan wasan na Angola sun kai zagayen ne bayan da suka doke FAP na kasar Kamaru da ci 66-64.
'Yan wasan na Mozambique sun nuna kwarewa sama da takwarorin karawarsu na Senegal wadanda mafi akasarinsu matasa ne.
Masu sharhi kan al’amuran tsaro da bincike kan ayyukan kungiyoyin ‘yan ta’adda irinsu Barrister Bulama Bukarti sun ce, suna bin diddigin rahotannin da ke nuna cewa an kashe Shekau.
"Saudiyya ta kashe kusan dala biliyan hudu a fannonin samar da wutar lantarki, fasahar sadarwa, samar da abinci a nahiyar Afirka."
Muryar Amurka ta tabbatar da halartar tawagar wakilan gwamnatin jihar, wacce ta samu jagorancin kwamishinan kananan hukumomi, Alhaji Ja’afaru Sani.
Ministan kwadago Chris Ngige, ya yi kira ga Gwamna Malam Nasiru El Rufai da shugaban NLC Wabba da su mayar da wukakensu cikin kube.
Ba dai kasafai ake samun wakokin Hausa suna samun masu kallo kamar haka a shafin YouTube cikin dan kankanin lokaci ba kamar yadda bincike ya nuna.
“An ba ma’aikatar lafiya umurnin ta tallata mukamin ma’aikatan jinyar domin a dauki wasu sabbi ba tare da bata lokaci ba, don su maye gurbin wadanda aka kora.”
Domin Kari