Hotunan Gasar Cin Kofin Afirka Daga Wakilin VOA Abdushakur Aboud
Hotunan Gasar Cin Kofin Afirka Daga Wakilin VOA Abdushakur Aboud

1
Mai goyon bayan Equatorial Guinea dauke da sarewar nan da ake kira Vuvuzela a garin Bata

2
Wata mai goyon bayan Gabon a filin wasa na garin Bata

3
Mai goyon bayan Burkina Faso a Bata

4
Likitoci su na auna zafin jikin fasinjoji a lokacin da suke isa filin jirgin saman garin Bata a Equatorial Guinea