No media source currently available
VOA 60 Duniya: Kungiyar Amnesty ta ce yawan 'yan Afganistan da suka rasa matsuguni a sakamakon rikici ya nunka zuwa miliyan daya da dubu dari biyu cikin shekaru uku.