Sojojin Najeriya na gudanar da baje-kolin wasu kayayyakin yaki da wasu injiniyoyin sojin Najeriya suka kera a babbar barikin soja ta Mambilla dake Abuja.
HOTUNA: Rundunar Sojojin Najeriya Na Baje-kolin Kayayyakin Fasaha

1
Babban Hafsan Sojin Najeriya.

2
Baburan yaki masu bindigogi gaba da baya.

3
Jirgi mai sarrafa kansa na leken asiri.

4
Mortar yaki a Hamada.