Hotuna Kan Takaitattun Labaran Duniya Da Na Afirka a Yau

1
Nijar: Jami'an tsaro sun yi amfani da borkonon tsohuwa wajen tarwatsa zanga-zangar kungiyoyin farar hula, Mayu 11, 2017

2
Somalia: Britaniya ta gudanar da wani babban taro kan yadda za'a shawo kan matsalolin rayuwa da suka addabi Somalia, Mayu 11, 201

3
Nijar: Jami'an tsaro sun yi amfani da borkonon tsohuwa wajen tarwatsa zanga-zangar kungiyoyin farar hula, Mayu 11, 2017

4
DRC: Babbar jam'iyyar adawa ta yi tur da sabuwar gwamnatin Shugaba Joseph Kabila, Mayu 11, 2017
Facebook Forum