Jami'an soja sunce zasu cigaba da murkushe 'yan Boko Haram a yankin arewa maso gabashin Nigeria, inji Babban Hafsan Hasoshin Sojan Najeriya Tukur Buratai, ya furta hakane a lokacin da ya karama manyan sojoji 45 girma, inda suma suka yi alkawarin cigaba da kakkabe 'yan Boko Haram a duk fadin Nigeria. Tare da baiyana cewa sojoji sun ci karfin 'yan Boko Haram a cikin Maiduguri.
Hotunan Karrama Wasu Sojojin Najeriya a Maiduguri

1
Babban Hafsan Hasoshin Najeriya LT. Yusuf Tukur Buratai ya Karrama wasu sojojin Najeriya a Maiduguri, Nuwamba 29, 2017

2
An Karrama Wasu Sojojin Najeriya A Maiduguri, Nuwamba 29, 2017

3
Babban Hafsan Hasoshin Najeriya LT. Yusuf Tukur Buratai ya Karrama wasu sojojin Najeriya a Maiduguri, Nuwamba 29, 2017

4
Wasu matan sojojin da aka Karrama a bikin a Maiduguri, Nuwanba 29, 2017
Facebook Forum