Hotunan yadda ake nomawa, amfani da kuma yakar safarar miyagun kwayoyi a duk fadin kasar Afghanistan.
Hotunan Yadda Ake Yaki Da Miyagun Kwayoyi A Kasar Afghanistan

1
Wata yarinya a cikin gonar da ake noma sinadarin yin hodar iblis ta Heroin a kasar Afganistan.

2
Wani manomi a cikin gonar da ake noma sinadarin yin hodar iblis ta Heroin a kasar Afganistan

3
Furen sinadarin yin hodar iblis ta Heroin a cikin wata gona daga kasar Afghanistan.

4
Abdul Wadood daga yankin Shah Agha Dorahi a cikin wata gona dake kusan arewacin garin Kandahar dake kasar Afghanistan.