'Yan gudun hijiran Sudan Ta Kudu fiye da 816,000 ne suka tsere daga kasar saboda matsalar yunwa bayan tashe tashen hankula dake ci gaba ba aukuwa a kasar.
Hotunan 'Yan Gudun Hijrar Sudan ta Kudu Dake Tsere wa Zuwa Uganda

1
Wani yaro dan shekaru 7 John Wesley tare da mahaifinsa na shirin tsallaka iyaka Busia zuwa kasar Uganda, Afrilu 1, 2017.
.
.

2
Yara 'yan gudun hijra Sudan ta Kudu na wasa a sansanin 'yan kudun hijra Imvepi dake yankin Arua a kasar Uganda, Maris 31, 2017

3
Yara 'yan gudun hijira Sudan ta Kudu na wasa a sansanin 'yan kudos hijra Bidibidi dake yankin Yumbe a kasar Uganda, Maris 31, 2017

4
Wata matashiya Marina tare da mahaifiyarta na shirin kammala takardun neman tallafi a sansanin Imvepi dake Arua, Uganda Maris 31,2017