Jirgin da ake kira Rio Segura ya isa tashanr jiragen saman Pozzallo bayan ya kubutad da sama da 'yan gudun hijira su 500 daga Eritrea da Somaliya a ranar 7 ga watan Oktoban wannan shekarar.
Ma'aikacin Muryar Amurka (VOA) Tare Da 'Yan Gudun Hijira A Birnin Sicily
Wakilin Muryar Amurka Nicolas Pinault a Sicily, Yake bada rahoto akan wasu 'yan gudun hijirar da suka fito daga kasashen Africa suna kokarin tsallaka tekun Mediterranean daga kasar Libya zuwa Italiya.

1
'Yan Ci Rani Sun Sauka Gaban Tekun Rio Segura A Pozzallo Gake Kasar Italiya, Oktoba 8' 2015.

2
Mata daga kasar somalia suna jiran su sauka daga ciki jirgin ruwan da ya dauko su daga cikin tekun Mediterranean, a Pozzallo, na Scily dake kasar Italiya, Oktoba 8, 2015.

3
Birnin “Rio Segura” in Pozzallo, Sicily, Italiya, Oktoba 8, 2015.

4
Birnin “Rio Segura” in Pozzallo, Sicily, Italiya