Jirgin da ake kira Rio Segura ya isa tashanr jiragen saman Pozzallo bayan ya kubutad da sama da 'yan gudun hijira su 500 daga Eritrea da Somaliya a ranar 7 ga watan Oktoban wannan shekarar.
Ma'aikacin Muryar Amurka (VOA) Tare Da 'Yan Gudun Hijira A Birnin Sicily
Wakilin Muryar Amurka Nicolas Pinault a Sicily, Yake bada rahoto akan wasu 'yan gudun hijirar da suka fito daga kasashen Africa suna kokarin tsallaka tekun Mediterranean daga kasar Libya zuwa Italiya.

5
'Yan Gudun Hijira Na Jiran A Basu Umurnin Sauka Daga Jirgin Ruwa A Birnin Pozallo Dake Italiya, Oktoba 8, 2015.

6
'Yan Gudun Hijira A Jirgin Ruwan Kasar Spaniya Wanda Ya Ceto Su Daga Nutsewa Cikin Tekun Bahrum, Oktoba 8, 2015.

7
Jami'an Tsaron Farar Hula A Birnin Guardian, Oktoba 8, 2015.

8
Birnin Guardian Dake Italiya, Oktoba 8, 2015.