Jirgin da ake kira Rio Segura ya isa tashanr jiragen saman Pozzallo bayan ya kubutad da sama da 'yan gudun hijira su 500 daga Eritrea da Somaliya a ranar 7 ga watan Oktoban wannan shekarar.
Ma'aikacin Muryar Amurka (VOA) Tare Da 'Yan Gudun Hijira A Birnin Sicily
Wakilin Muryar Amurka Nicolas Pinault a Sicily, Yake bada rahoto akan wasu 'yan gudun hijirar da suka fito daga kasashen Africa suna kokarin tsallaka tekun Mediterranean daga kasar Libya zuwa Italiya.

9
Birnin “Rio Segura” Dake Pozzallo, Sicily, Italiya, Oktoba 8, 2015.

10
'Yan Gudun Hijira Na jira Su Sauka Daga Jirgin Ruwan Da Ya Ceto Su Daga Tekun Bahrum, Oktoba 8, 2015.

11
Jirgin Ruwan Da Wasu Suka Rasa Rayukan Su A Tekun Pozillo, Okboba 8, 2015.

12
'Yan Gudun Hijira Na Jiran A Sauke Su Daga Jirgin Ruwa, Oktoba 8, 2015.