Abunda ake zargi bom ya fashe a cikin wata mota wajen babban birnin Najeriya Abuja ranar alhamis, ya kashe a kalla mutane goma sha tara,mako daya kafin karban bakunci taron shuwagabani da manyan ‘yan kasuwa akan bunkasar Afirka,inji wanda ya gani da idonsa.
Sabbin Hotuna na Hari Bom Din da Aka Kai da Mota a Nyanya, Abuja

1
‘Yan sanda suna daukan samfuri a inda aka kai harin bom da mota a Nyanya.

2
Masana Harkokin makamai na daukan samfuri a inda aka kai harin bom a Nyanya.

3
Masana Harkokin makamai na daukan samfuri a inda aka kai harin bom a Nyanya.

4
Indian children search for reusable items among offerings thrown by devotees in the river Sabarmati at the end of Dashama festival in Ahmadabad.