0
Shugaba Goodluck Jonathan Ya Ce Zai Yi Takara, 11 ga Nuwamba 2014.
Shugaban kasar Najeriya ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar neman wani wa'adin mulkin a zaben shekarar 2015.

1
Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, a yau talata ya bayana aniyarsa, na neman tsayawa takarar neman shugabanci kasa, a inuwar, jamiyarsa ta PDP a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, 11 ga Nuwamba 2014.

2
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan da Mataimakin Shugaban Namadi Sambo, 11 ga Nuwamba 2014.

3
Shugaban jam'iyyar Alhaji Adamu Muazu, Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan, da Mataimakin Shugaban Najeriya Namadi Sambo, 11 ga Nuwamba 2014.

4