Jiya laraba a harabar ma'aikatar harkokin wajen Amurka dake Washington, aka gudanar da wani taro na cika shekaru biyu da sace dalibai mata daga makarantar sakandare ta Chibok.
Taron Bukin Tunawa Da Yan Matan Chibok A Amurka

1
Yar Majalisar Wakilan Amurka Frederica Wilson a taron bikin tunawa da yan matan Chibok da aka sace shekaru biyu da suka gabata.

2

3

4