Ziyarar Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, A Sashen Hausa
Ziyarar Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, A Sashen Hausa
Yau ne Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, ta kai wa Sashen Hausa ziyara inda ta tattauna da mai'aikatan Sashen Hausa a kan ayyukansu na bada labarai zuwa ga masu sauraren Sashen Hausa a duk fadin duniya.
1
Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, tare da Maryam Bugaje
2
Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, tare da Halima Djimrao Kane
3
Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, tare da Ibrahim Jarmai
4
Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, tare da Abdoulaziz Adili Toro