Ziyarar Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, A Sashen Hausa
Ziyarar Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, A Sashen Hausa
Yau ne Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, ta kai wa Sashen Hausa ziyara inda ta tattauna da mai'aikatan Sashen Hausa a kan ayyukansu na bada labarai zuwa ga masu sauraren Sashen Hausa a duk fadin duniya.
5
Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, tare da Negussie Mengesha, Leo Keyen da Abdoulaziz Adili Toro
6
Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, tare da Scott Stearn
7
Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, tare da Abubakar Jinaidu
8
Sabuwar Direktar Muryar Amurka, Amanda Bennett, tare da Baba Yakubu Makeri