Shugaban Donald Trump da takwaran aikinsa na Koriya Ta Arewa sun isa kasar Singapore domin taron koli na tarihi da ya dauki hankalin kasashen duniya. Ganawar da shugaba Donald Trump yace yana da kyakkyawan kwarin guiwa a kai.
Taron Kolin Shugaba Donald Trump Da Kim Jong Un

5
Kim Jong Un ya isa taron koli

6
Shugaban Koriya Ta Arewa Kim Jong Un yana gaisawa da Ministan harkokin kasashen ketare na Singapore Dr Vivian Balakrishnan a tashar jirgin sama ta kasa da kasa , Juni 10, 2018.

7
Motar limousine ta Kim Jong Un ta isae Istana, fadar shugaban kasa a Singapore, Yunu 10, 2018, domin ganawa da Firai minista Lee Hsien Loong kafin taron koli da shugaba Donald Trump

8