A Najeriya wata kotun kasar ta yanke hukuncin daurin rai da rai kan Kabiru Sokoto daya daga cikin wadanda ake zargi da shirya hari kan wata maja’mi’ar darikar katholika a akuyen Abuja ranar kirsimeti a shekara ta 2011.
Wata Kotu a Najeriya ta Daure Kabiru Sokoto Rai da Rai

1
Kabiru Sokoto, mutumin da ake kyautata zaton yana da hannu a kaiwa wata majami'a harin bom ranar kirsimati a Najeriya.

2
Kabiru Sokoto, mutumin da ake kyautata zaton yana da hannu a kaiwa wata majami'a harin bom ranar kirsimati a Najeriya.

3
Kabiru Sokoto, the alleged mastermind of a 2011 Christmas Day bombing of a Catholic Church.

4
Kabiru Sokoto, the alleged mastermind of a 2011 Christmas Day bombing of a Catholic Church in Madalla.