Sabon shugaban kamfanin sadarwa na MTN da ke Afrika ta Kudu, wanda ya kasance mafi girma a nahiyar Afrika, Phuthuma Nhleko ya ce zai nemi a rage tarar da hukumomin Najeriya su ka yiwa kamfanin na dala biliyan 5.2.
Yadda Kamfanin MTN Ya Mamaye Wurare
Kamfanin MTN ya yukuro zai nemi ragin kudaden tarar da hukumomin Najeriya suka saka mai, yayin da sabon shugabansu ya kama aiki.

1
Wasu kwastomomi a shagon sayar da kayayyakin MTN.

2
Masu tallan kayayyakin MTN

3
Wani shago da aka yi mai fentin kamfanin MTN dauke da talla

4
Wani yaro ya na gudu a kusa da wani allon da ke tallata kamfanin MTN