0
‘Yan Takarar Shugabancin Kasa na APC na Shirin Kalubalantar Jonathan, Disamba 11, 2014
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya ta gudanar da taron fidda gwani a birnin Ikko Larabannan, inda ta zabi dan takarar da zai kalubalanci shugaba Goodluck Jonathan a watan Fabrairu mai zuwa, zaben da ake kyautata zaton za’a fafata sosai tun bayan kawo karshen mulkin soja a shekarata 1999.

1
‘Yan Takarar Shugabancin Kasa na APC na Shirin Kalubalantar Jonathan, Disamba 11, 2014.

2
Dan takarar shugabancin kasa Rabiu Kwnkwaso na jawabi a lokacin da yake gabatar da kudurinsa a taron fidda gwani da APC tayi, Disamba 11, 2014.

3
Atiku Abubakar da Mohammadu Buhari, Disamba 11, 2014.

4
‘Yan takarar shugaban kasa Rochas Okorocha, Sam Nida-Isaiah, Rabiu Kwankwaso, Muhammadu Buhari da Atiku Abubakar suna zaune a lokacin da suke gabatar da kudurinsu a babban taron APC, Disamba 11, 2014.