BAKI MAI YANKA WUYA - Babban Taron Kasa Da Ake Yi A Jamhuriyar Nijar, Fabrairu 19, 2025

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

A wannan makon dai, shirin ya maida hankali ne akan babban taron kasa da ake gudanarwa a jamhuriyar Nijar, don share fagen maida kasar kan turbar shugabancin farar hula bayan shafe sama da shekara guda karkashin mulkin soji.

A latsa nan domin a Saurari shirin tare da Murtala Farouq Sanyinna:

Your browser doesn’t support HTML5

2-19-25 BAKI MAI YANKA WUYA.mp3