A farkon makon nan ne El rufa'i ya yada jam'iyyar ta APC da ya mulki jihar kaduna karkashinta ya koma SDP.
WASHINGTON D.C. —
Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan makon ya duba batun ficewar tsohon gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasiru El-rufa'i daga jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya zuwa jam'iyyar SDP.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Tasirin Sauya Shekar Tsohon Gwamnan Kaduna Nasiru El-rufa'i Daga Jam'iyyar APC Zuwa SDP.mp3