Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya Da Ake Gudanarwa A Birnin New York
Taron Yadda Za a Kyautata Matakan Haihuwa Da Inganta Rayuwar Yara Da Al'umar Najeriya, Wanda Uwargidan Shugaban Najeriya Aisha Buhari Ke Jagoranta a NY, Satumba 30, 2015.
Wasu Daga Cikin Mahalarta Taron, Satumba 30, 2015.
Tambarin Kaddamar Da Kyautata Matakan Haihuwa Da Lafiyar Yara Da Al'umar Najeriya Dauke Da Hoton A'isha Buhari, Satumba 30, 2015.
Daga Hagu, Wakiliyar Kamfanin Dangote Mrs Zeoura Yousoufo, Uwargidan Shugaban Majalisar Dattawa Mrs Toyin Saraki, Uwargidan Gwamnan Edo Lara Adams Oshiomole , Satumba 30, 2015.
Matar Mataimakin Shugaban Kasa Mr Osinbanjo Da Ke Wakiltar Uwa5rgidan Shugana Kasa A'isha Muhammadu Buhari, Satumba 30, 2015.