Bayan kara samun kwanciyar hankalin da ake dada samu a jihar Borno da ma Arewa maso Gabashin Najeriya, jami’an tsaro na ta karawa al’ummar yankin kwarin gwiwa ta hanyar yawan kai ziyara don tabbatar da zaman lafiya yadore.
Ziyarar Sabon Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Zuwa Jihar Borno
Sabon Sifeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Kai Ziyara Jihar Borno, Yuli 17, 2016
Sabon Sifeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Kai Ziyara Jihar Borno, Yuli 17, 2016
Kayayyakin Abinci Domin Tallafawa 'Yan Gudun Hijira A Jihar Borno, Yuli 17, 2016
Kayayyakin Abinci Domin Tallafawa 'Yan Gudun Hijira A Jihar Borno, Yuli 17, 2016
Wasu Daga Cikin Matan Dake Kan Layi Domin Amsar Kayayyakin Abincin Tallafawa 'Yan Gudun Hijira A Jihar Borno, Yuli 17, 2016