Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Kaita yayi maraba da takwaransa sabon shugaban kasar faransa Emmanuel Macron a wata ziyara ta farko da yayi zuwa ga rundunar sojojin faransa dake kasar Mali su 4000 (Shiya Barkhane) dake cikin kasashe biyar dake yakar yan ta'addan yankin Sahel.
Hotunan Ziyarar Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron A Gao Dake Mali

5
Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron ya gana da takwaransa na kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita a jihar Gao dake arewacin Mali, ranar Juma'a 19 ga watan Mayu shekarar 2017.

6
Shugaban kasar Mali na tattaunawa tare da ministan harkokin wajen kasar Faransa, Jean-Yves Le Drian, a jihar Gao dake arewacin kasar Mali, ranar Juma'a 19 ga watan Mayu shekarar 2017.

7
Shugaban Kasar Mali Abubacar Ibrahim Keita na tattauna tare da 'yan jarida tare shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron a jihar Gao dake arewacin Mali, ranar Juma'a 19 ga watan Mayu shekarar 2017.

8
Shugaban Kasar Mali Abubacar Ibrahim Keita na tattauna tare da 'yan jarida tare shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron a jihar Gao dake arewacin Mali, ranar Juma'a 19 ga watan Mayu shekarar 2017.
Facebook Forum