An ayyana ranar 3 ga watan Disemba ta kowace shekara Ranar Nakasassu, ranace da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin tunawa da nakasassu na duniya. A Maiduguri wasu nakassasu sun bayyana muna korafe korafensu domin duniya ta sa taimaka musu.
Hotunan Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri
9
Shugabanin kungiyoyin nakasassu sun halarci  Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri, Disemba 4, 2017 
10
Yadoma Bukar Mandara Babbar Daraktar Gidauniyar Bukar Manadara itama ta halarci  Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri, Disemba 4, 2017 
11
Wasu nakasassu mata sun halarci  Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri, Disemba 4, 2017 
12
Ambasada Ahmed Shehu wani Babban Daraktan na Kungiyoyin Fararen Hulla ya halarci Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri, Disemba 4, 201
Facebook Forum