Uwargidan gwamnan jihar MaryLand Yumi Hogan ta karrama wasu daliban firamare dana gaba da Firamaren har su 26, game da ayyukan su na zane-zane da yayi fice. An zabo wadannan daliban ne daga daukacin makarantun Firamari da sakandare dake fadi jihar ta Maryland.
Uwargidan Gwamnan Jihar Maryland Yumi Hogan Ta Karrama Dalibai Ciki Har Da Yar Najeriya Rabiatu Ladan
5
Wasu daga cikin wadanda uwargidan gwamnan jihar Maryland Yumi Hogan ta karrama, Disemba  05, 2017
6
 'Yar Najeriya Rabiatu Ladan tare wadanda baki masu shawar zane zanenta, Disemba  05, 2017
7
 'Yar Najeriya Rabiatu Ladan tare wadanda baki masu shawar zane zanenta, Disemba  05, 2017
8
Uwargidan gwamnan jihar Maryland Yumi Hogan ta karrama wasu  daliban firamare  dana gaba  da Firamaren har  su 26, da ma wata 'yar Najeriya Rabiatu Ladan, Disemba  05, 2017
Facebook Forum