Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya gana da paparoma Francis a Fadar Vatican inda suka tattauna akan lamura domin kawo zaman lafiya a fädin Duniya.
Hotuna: Shugaban Kasar Amurka Ya Gana Da Paparoma Francis A Fadar Vatican

1
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya gana da paparoma Francis a Fadar Vatican inda suka tattauna akan lamura domin kawo zaman lafiya a fädin Duniya, ranar Laraba 24 ga watan Mayu shekarar 2017.

2
Paparoma Francis tare da shugaban kasar Amurka Donald Trump, ranar Laraba 24 ga watan Mayu shekarar 2017.

3
Paparoma Francis tare da uwargidan shugaban kasar Amurka Melania Trump da Ivanka Trump a Fadar Vatican, ranar Laraba 24 ga watan Mayu shekarar 2017.

4
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya gana da paparoma Francois a Fadar Vatican inda suka tattauna akan lamura domin kawo zaman lafiya a fädin Duniya, ranar Laraba 24 ga watan Mayu shekarar 2017.
Facebook Forum