Anyi bikin ranar tunawa da sojojin da suka kwanta da dama wato "Memorial Day" wace ake yi a ranar Litinin ta karshe a watan Mayun kowace shekara domin karama wadanda suka mutu a lokacin yaki kuma ranar ta kasance ranar hutu a duk fädin kasar tun shekarar 1971.
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Halarci Bikin Tunawa Da Sojojin Da Suka Kwanta Dama
1
Shugaban Amurka Donald Trump ya halarci bikin ranar tunawa da sojojin da suka kwanta dama a makabartar Arlington  dake jihar Virginia, ranar 29  ga watan Mayu 2017.
 
2
Jama'a ta taro dauke da tutar  Amurka a filin makabartar Arlington  dake jihar Virginia, ranar Lahadi 29 ga watan Mayu  2017.
 
3
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi jawabi a ranar tunawa da sojojin da suka kwanta dama a  makabartar Arlignton  dake Jihar Virginia, ran Lahadi 29 ga watan Mayu  2017.
 
4
Wasu daga cikin tsofin sojojin na kungiyar " Ruck to Remember"  sun yi parati a babban filin kasuwanci na  birnin Washington, DC, ranar Lahadi 29 ga watan Mayu 2017. 
 
Facebook Forum